Skip to content
Home » NIGERIAN SONGS » Bez Idakula – Ga Ni Nan Mp3 Download (lyrics)

Bez Idakula – Ga Ni Nan Mp3 Download (lyrics)

Bez Idakula – Ga Ni Nan ft. Lydia Idakula-Sobog MP3 Download (Lyrics, Video)
Download MP3 Bez Idakula – Ga Ni Nan

Bez Idakula – Ga Ni Nan ft. Lydia Idakula-Sobog MP3 Download (Lyrics, Video)

Here is a gospel song “Ga Ni Nan” by the Nigerian Gospel artist Bez Idakula ft. Lydia Idakula-Sobog from the albumSacred Songs and Solos“,

Available everywhere now for download below.

Ga Ni Nan By Bez Idakula featuring Lydia Idakula-Sobog” is accessible for streaming and downloading by means of all major computerized outlets around the world.

Download Ga Ni Nan MP3 By Bez Idakula ft. Lydia Idakula-Sobog (Lyrics, Video)

DOWNLOAD MP3

Thanks for checking out songs on gospelcover.com , God bless you
Want the Videos & songs of other Trending Gospel Artist? Click HERE

Also Download  Bez Idakula – Har Abada Mp3 Download (lyrics)

Lyrics: Bez Idakula – Ga Ni Nan

featuring Lydia Idakula-Sobog

Me ne zan ba ka
Me ne zan ba ka yanzu
Sai godiya, sai godiya da yabo

Me ne zan ba ka
Me ne zan ba mai ceto na
Sai godiya, sai godiya da yabo

Ga ni nan
Ga rai na
Na bar da zuciya ta
Duk naka ne
Ga ni nan
Ga rai na
Na bar da zuciya ta
Duk naka ne

Me ne ne zan baka
Me ne ne zan ba mai ceto na
Sai godiya, sai godiya da yabo

Also Download  Diana Hamilton – Hymns Medley MP3 Download (Lyrics)

Shi ya bar da dansa
Sai ya bar da rain sa domina
Ni nasa ne
Ni nasa har abada

Ga ni nan
Ga rai na
Na bar da zuciya ta
Duk naka ne
Ga ni nan
Ga rai na
Na bar da zuciya ta
Duk naka ne

Ga ni nan
Ga rai na
Na bar da zuciya ta
Duk naka ne
Ga ni nan
Ga rai na
Na bar da zuciya ta
Duk naka ne

Ga ni nan
Ga rai na
Na bar da zuciya ta
Duk naka ne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *